Rana irin ta yau
Tarihi ba kawai labarin abin da ya wuce ba ne. Shi ne labarin yadda duniya ta canza, da yadda abubuwan da suka faru suka tsara rayuwarmu ta yau.
A kowace rana, akwai abubuwan tarihi da suka canja alkiblar duniya. Wasu sun kawo sauyi, wasu sun kawo ci gaba, wasu kuma sun zama darasi ga bil'adama
Comments
Post a Comment