*Allah yayiwa Mai girma Barfe Ƙerarriya na Kano Rasuwa*


 

*Allah yayiwa Mai girma Barfe Ƙerarriya na Kano Rasuwa* 


Kabir Garba Hassan.


Cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafin Facebook na masarautar kano (Sanusi II Dynasty) Barde Ƙerarriyar Kano, Alhaji Shehu Kabir Bayero ya rasu rasu a Birnin Misra (Egypt).


Sanarwar ta ƙara da roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya ɗaukaka darajarsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ce makomarsa, Ya kuma haskaka kabarinsa.


#kano #bbchausa #freedomradio #rfihausa

Comments

Popular posts from this blog

Gunshots As Rival Cult Groups Clash At Rivers Varsity

17 Bandits, 10 Police Officers Killed In Zamfara-Kebbi Clash

KANO BRIDE SENTENCED TO DEATH BY HANGING 9 DAYS AFTER WEDDING