Hukumar UEFA ta karrama Khvicha Kvaratskhelia da lambar yabo ta Gwarzon Dan Wasan Zakarun Turai (UCL Player of the Season) na kakar wasa ta 2025/26, inda tsohon shahararren dan wasa Luis Figo ya mika masa kyautar! 🏅

Kalli irin bajintar da ya nuna a kakar wasan da ta gabata:⚽ Ya taimaka aka zura kwallaye 17 a wasanni 16 kacal da ya buga a gasar UCL.🥅 Ya zura kwallaye 10 da kansa, sannan ya taimaka aka zura guda 7 (assists).
A yanzu, tauraron dan wasan na kasar Georgia yana da buri guda daya kacal a ransa: Ya lashe kyautar Ballon d’Or!.

Comments
Post a Comment