NURTW TA GOYI BAYAN GWAMNA LAWAL


 

NURTW TA GOYI BAYAN GWAMNA LAWAL


Samira Ahmad Danketa 


Ƙungiyar Ma’aikatan Sufurin Mota ta Ƙasa (NURTW) ta karrama Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, da lambar yabo saboda nasarorin da ya samu wajen bunƙasa harkar sufuri da ababen more rayuwa a jihar.


Ƙungiyar ta kuma bayyana goyon bayanta ga Gwamna Lawal domin ya sake tsayawa takarar wa’adi na biyu a zaɓen 2027.


Shugaban NURTW, Dr Najeem Usman Yasin, ya ce ayyukan da Gwamna Lawal ya gudanar cikin shekaru uku sun kawo sauyi mai yawa a Zamfara.


Gwamna Lawal ya ce gwamnatin sa ta raba motocin sufuri 50 tallafi ga mambobin NURTW, tare da gyara sakatariyar ƙungiyar domin inganta ayyukan sufuri a jihar.


#DaudaLawal

#NURTW

#Zamfara

#ZamfaraState

#2027Election

#NigeriaPolitics

#Gusau

#PoliticalNews

#NewsUpdate

#HausaNews

#ArewaNews

Comments

Popular posts from this blog

Gunshots As Rival Cult Groups Clash At Rivers Varsity

17 Bandits, 10 Police Officers Killed In Zamfara-Kebbi Clash

KANO BRIDE SENTENCED TO DEATH BY HANGING 9 DAYS AFTER WEDDING